Idan har kafarki tana yin kaushi ko tauri ba ta yin laushi/taushi musamman ma a irin wannan yanayi na sanyi da ake ciki, to ga mafita nan da yardar Allah.

Foot

         Hanyoyin Da Za’a Rage Kaushin Tafin Kafa

 

Barkan mu da sake kassan cewa a cikin wani Saban topic.

Akwai abubuwa da dama wadanda suka kamata a yi domin rage kaushin kafa ko rabuwa da shi baki daya.

Yadda Za’a Rage Kaushin Tafin Kafa:

Za a iya kwaba fiya, sannan a shafa a jiki a bari na tsawon minti 15 sannan a wanke kafin a shiga wanka a kullum. Ko kuma a hada jus din fiya a rika sha domin magance kaushin fatar daga cikin jiki.

A rika amfani da man kwakwa a fatar jiki. A dora man kwakwa a wuta ya danyi dumi sannan a mulke fatar jiki kaf da shi, na tsawon minti 30 kafin a shiga wanka a kwanta. A rika yin haka a kullum.

Shan madara kofi daya kafin a kwanta barci a kullum yana taimaka wa fata sosai. A rika shafa man kadanya a jiki bayan an yi wanka da dare kafin a kwanta barci. Sai a mulke jikin gaba daya da man kadanya domin samun fata mai laushi mai sheki.

A samu ayaba da nono ko kindirmo sannan a kwaba a waje daya, a shafa a fuska ko fata na tsawon minti 20, sannan a wanke da ruwan dumi.

A yi amfani da daya daga cikin abubuwan da na lissafo. Kada a hada duka a jiki, yin amfani da abubuwa da yawa a fata yana haifar da kuraje a fata.

A shafa zuma a fatar jiki baki daya sannan a bari na tsawon minti biyar zuwa 10 kafin a shiga wanka a kullum.

Idan har kafarki tana yin kaushi ko tauri ba ta yin laushi/taushi musamman ma a irin wannan yanayi na sanyi da ake ciki, to ga mafita nan da yardar Allah.

Abubuwna da za ku samo kawai su ne kamar haka:

  • 1- Maclean/ Toothpaste ( Man wanke baki).2
  • 2- Sugar ( fara Wacce dai ake sha).
  • 3- Man Zaitun mai kyau.
  • 4- Man Ridi/Kantu ( Sesame/ Simsim Oil )

     Yadda ake amfani da su shi ne kamar haka:

Za ka matse Maclean dinne kamar adadin cokali 2 a cikin wata roba ko kwano, sai ka sanya Sugar baban cokali 1 a cakudasu da kyau, sai a sanya Man zaitun babban cokali 1 sai a cakuda su da kyau.

                  Hanyoyin Da Za’a Rage Kaushin Tafin Kafa:

Akwai abubuwa da dama wadanda suka kamata a yi domin rage kaushin kafa ko rabuwa da shi baki daya.

Kaushin kafa yana fito wa mutum ne a lokacin sanyi sakamakon abubuwa kamar: Yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi.

Akwai nau’o’in mai da dama wadanda ake sayar da su domin magance matsalolin kaushin fata, amma yawancinsu suna da tsada Domin bin hanya mafi sauki wajen magance wadannan matsaloli na fata sai ku karanta abubuwan da zan lissafo muku, Kaushin kafa yana fito wa mutum ne a lokacin sanyi sakamakon abubuwa kamar: Yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi.

Lemun tsami da sukari suna taimakawa wajen fitar da fatar da ke da gautsi a jiki, sannan suna sa fata haske. A samu sukari kamar cokali daya sannan a matse ruwan lemun tsami a ciki, sai a rika shafawa a fuska a bari na tsawon minti uku kafin a wanke.

Post by Sani Saluhu

Back to top button