Tirkashi: Wata Matashiya Tayi Alƙawarin Gwangeje Duk Namiji Zai Aure Ta Cash.


An Samu Wata Matashiya da Tayi Alƙawarin Gwangeje Duk Namiji Zai Aure Ta Cash Na tsabar kudi Har kima nin Naira Dubu dari biyar Lakadan ba Ajalan ba .

Wai Mai hakan yake nufi ne mata da irin wannan Kyautar?

Muna roƙon Mazaje sakawo wa mata talafin da kuma Aurar su domin halin da ake ciki yayi yawa macce da kudin Ta Tana neman miji Amma Abin yaci tira.

Wannan Jari Ne Na Naira Dubu 500 Wanda Na Yi Alƙawarin Zan Baiwa Duk Wanda Zai Aure Ni, Kawai Abinda Za Ka Yi Shine Ka Ajiye Min Hotonka, Zan Duba Na Gani Idan Ka Yi Min Zan Yi Ma Magana, Cewar Wannan Budurwa

Me za ku ce?

MUNA ROKON ALLAH YA TALAFA MANA DUNIYA DA LAHIRA….

Post by Sagagi.

Post a Comment

0 Comments

Android Apps