CEX.IO Power Tap was supposed to launch their project this month, but the listing has been postponed tio January.
- Make sure to keep your app active to avoid being disqualified from the Airdrop.
- Focus on accumulating CEXP instead of just crypto balances or points.
- You can earn more CEXP by upgrading cards and completing tasks.
Convert your crypto balance into points, and use those points to upgrade cards on the ‘Mine’ page.
CEX.IO sun fara maganar TGE (launching) yau, kuma sunce kusa-kusan nan zasuyishi. Kada mu manta munyi linking account dinmu na CEX da mining dinsu. Ina bamu shawarar muyi dan activities ko yayane achikin CEX account dinmu. Idan baka taba amfani da itaba, lallai ina bamu shawarar muyi first depositing koda na $5 ne, sannan muyi trading da ita achiki koda sau dayane.
CEX basuce ayi hakan ba, kuma su nuna alamar akwai bukatar ayi hakan ba. Don haka ba dole bane, saidai ina tsoron kada suzo da wata ka’ida (criteria) ta bukatar hakan alokachin launching, ko kuma sufi bawa wayanda suka taba amfani da CEX account dinsu token.
A kula, nace yin hakan ba dole bane, don haka babu takurawa kai, idan mutum bashida damar yin ko kuma baiji ya gamsu da yayi ba, kada yayi. Shawarace kawai, akwai damar dauka ko kuma a watsar da ita. E get why!
Posted by ApkNews
0 Comments