kunngiyar Kwankwasiya: Media Forum Sun Bayar Da Tallafi Har Na 10,00000 Arkashin Jagorancin Hon Alhajiji Nagoda Da Murtala Zawa’i.
Alhamdulillah
Cikin Hukuncin Allah Yau Lahadi 05/01/2025 kunngiyar Kwankwasiya Media Forum karkashin Jagorancin Hon Alhajiji Nagoda Da Murtala Zawa’i
Sun Bayar Da Tallafi Har Na Naira Miliyan Goma Sha Daya ga masu kare martabar gwamnatin Gwamna Abba K Yusuf f Da Kwankwasiyya a gidan Radio Da Sauran Kafafan Sada Zumunta
Wanda Shugabanni Mutum 25 kowa Ya Samu 200k
Member Mutum 32 kowa 100k
Sai kuma Mutum 59 kowa 50k
An Gabatar Da Wannan Taro a coronation hall dake gidan gwamatin kano
Mai girma gwamnan kano Abba K Yusuf Ya Halacci Wanam Taro Inda Sabida Jin Dadin Wannan Lamari Shima Ya Bawa Wannan Kungiya Gudunmaawar Naira Miliyon Talatin Domin Ci Gaba Da Wannan Abin Alkhairi
Muna Addu’ar Allah Ya Taimaki Wanam Kungiya Yaci Gaba Da Bata Ikon Taimakon Yan Gwagwarmaya