1, paws Akwai yiwuwar Paws zasu bayar da dama ayi Voucher a ranar 12 ga wannan watan bisa la’akari da sentimental picture din da suka bayyana jiya.
Allah yasa mudace
2, An kawo sabbin dabbobi a gidan ZOO Wanda zasu kawo alherai na COINS
3, kuje cikin Simple-Coin Mining Bot App dinku
=> Ku Danna EARN
=> Sannan ku Danna (Partners)… A saman hagu, gefen mining inda yake count-down
=> Sai ku Danna MENY AIRDROP
=> Sannan kuSake danna Airdrop sannan kuyi submit address naku (wallet address) naku, network na ERC20
4, Da fatan kuna claiming ɗin {WAI} acikin Wcoin ɗin ku, saboda sunce zasu kalli {WAI} wajen bayar da Airdrop.
- 5, OGC dai shiru yau karshen sati
- Toh baridai muduba zuwa satin gaba
6, kuje kuyi claiming na pocketfi naku wato ($switch token)
7, Yau dai babu update sosai 🙏🙏🙏 Fatan nasara
0 Comments