Pos: Menene Abinda ya kamata ku sani idon zaku cira kuɗi a POS ko kuma zakuyi transfer zuwa wani bankin a POS.


Yana  Daga Cikin Abinda ya kamata ku sani idon zaku cira kuɗi a POS ko kuma zakuyi transfer zuwa wanibankin a POS.

  • Na farko shine zaku iya tabbatar da cewa kuɗi da zaku turawa wani bankin daga ATM naku yaje lafiya kuma a daidai wannan lokacin ba tare da ɓata lokaciba.

Na biyu zaku iya tabbatar da cewa kuɗi da za’a  cira daga ATM CARD naku sun fita lafiya ba tare da an zarar maku ba kuma shi mai POS bai jemasaba.

Ta yanda zakuyi hakan kuwa shine ta hanyar tuntuɓar mai POS cewa ya duba maku BANK SUCCESS Rate domin anan ake ganin hakan, ya fara tabbatar da kuɗin ku zai fita ba tareda da PENDING ba ko kuma bankin wanda zaku turawa a wannan lokacin akwai network nasu zakuma a iya DEPOSIT a bankin.

Note

Ta waɗannan hanyoyine kaɗai a yanzu zaku iya gujewa matsalar DEBIT naka ba tareda yaje kuma.

Post a Comment

0 Comments

Android Apps