Time Farm Listing:How To Timefarm Internal Transfer In Easy Way.

Shin Kasan Me ya kamata ku sani game da Timefarm Internal Transfer?

An buɗe transfer yanzu-yanzu, zaku iya turawa kowa $seconds ɗin ku, ko ku amsa daga kowa. Sai dai saboda yawaitar mutane da suka buɗe accounts da yawa, da kuma b0ts, kuma abune da mutane zasu zuba dukiyar su, sun kawo dokar dole saika biya TON guda ɗaya, ko star guda 500 a matakin farko. Don ku gane hakan masu accounts da yawa bazasu iya wannan riskin ba. Kunga an takaita yawaitar seconds tsakanin users.

Sun tabbatar da suna ci gaba da cire bots, kuma zuwa gaba in suka gama zasu bawa kowa dama ya tura ba tare da ya biya komai ba.

  • Zaka iya amsar Timefarm ta ID ɗinka ba tare da biyan komai ba, amma turawa ne a yanzu sai ka biya fee sau ɗaya. Kuma gaskiya dama nayi tunanin zasu zo da wani abu da zasuyi limiting yawan $Seconds wajen hada-hada.

Ku lissafa ku ga idan kunga akwai fita sai ku tura musu. Idan babu fita ku bari zuwa su buɗe na free.

A halin yanzu ina saida $Seconds ɗin Timefarm ga mutanen mu idan akwai mai siya. kuma ina duba Platform da suka ce zamu iya zuwa mu siyar, idan na fahimci tsarin su, zanyi bayani anan.

Post a Comment

0 Comments

Android Apps