CEX IO :Za su yi Token Distribution Nasu A Watan March Mai Zuwa, Wato Watan Gaba da za mu shiga.

 


LABARAN CRYPTOCURRENCY 

1️⃣ Za a gudanar da tattaunawa kan Time Farm a gobe Laraba, in sha Allah. Za a tattauna mahimman batutuwa, ciki har da TGE.


2️⃣ PAWS SUN FICE DAGA TELEGRAM. PAWS sun janye daga Telegram bisa sabuwar dokarsu. Sun bayyana cewa duk bayananmu suna hannunsu kuma sun adana su. Yanzu abin da ya rage shi ne shirin listing. IN SHA ALLAH.


3️⃣ CEX IO za su yi token distribution nasu a watan March mai zuwa, wato watan gaba da za mu shiga.


4️⃣ Kar a manta da shiga CAPS. Akwai Daily Check. Sannan ya zama dole sai kayi staking na 24 hours kafin ka zama Eligible.


5️⃣ Gate io Ta Sanar da Staking na Pi – ‘Yan Baiwa, Mu Farka! A yau, Gate io ta fitar da sanarwa cewa an fara ba da damar staking na Pi, inda za a bada BTC a matsayin lada! Sai dai ku nutsu – ba a fara bayar da rewards ba, kuma har yanzu ba a bayyana adadin BTC da za a bayar ba....

– Wannan ba yana nufin Pi ya fi BTC ba; kawai wata dabarar kasuwa ce da ke nuna karɓuwar Pi.

– Gate io na jawo hankalin ‘Yan Baiwa domin su fara amfani da platform nasu.

– Har yanzu Pi bai buɗe Open Mainnet ba, don haka ba a san cikakken farashinsa a kasuwa ba tukuna.


6️⃣ An fara deposit na ZOO zuwa Bitget Exchange.


7️⃣ Xenea quiz Amsarmu NAYAU: {TRUE}


8️⃣ PAWS sun saka sabon task kuma suka ce wannan shine task na karshe, daga nan sai allocation. Amma yanzu sai dai ku yi ta website saboda sun bar Telegram din.

Zan aje link na website din ah comment


9️⃣ cPen Network YouTube video codes 👇👇

Earn while you share:

🟢 cPen

Sustainable Blockchain for Everyone

🟢 Change

Streak: maximize your mining reward

🟢 Streak

I will drop their latest video later

🟢 Five ways to earn

What is Blockchain

🟢 Code: Blockchain

What is meme token

🟢 Code: meme

Decentralized finance

🟢 Defi

Smartcontract and token

🟢 Smartcontract

What is PancakeSwap

🟢 Dex

Blockchain gas fee

🟢 Gasfee

Navigating the NFT landscape

🟢 NFT

Crypto burning

🟢 BURN

Liquidity pool in crypto

🟢 Liquiditypools


🔟 Ari quiz answer: 

(Voting for BP or participating as BO)


1️⃣1️⃣ $Blum sun raba airdrop wa mutane 17,512! Za ka iya duba ko ka samu!....

Yadda zaka duba: 👇👇

1️⃣ Shiga Blum dinka.

2️⃣ Duba wallet dinka.

3️⃣ A cikin wallet, duba wurin da aka sa points.

4️⃣ Idan ka samu, za ka ganshi a wurin.

5️⃣ Yi transfer, kuma zai sauka a wallet ɗinka.


By ✍🏻✍🏻 ABBATii

Post a Comment

0 Comments

Android Apps