Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng

GA CIKAKKEN BAYANI AKAN VRDWORLD NETWORKING COMPANY.


Wannan bayanin yana da mahimmanci ga waɗanda ke da sha’awar wannan kasuwanci kawaiIdan baka da ra’ayi ko sha’awa a kai, ba lallai ne ka karanta ba. Za ka iya wucewa Mai makon hakan kajira update namu nayau 👇👇 


Me Ake Nufi Da  VRDworld ?


VRDworld wata hanya ce ta networking kamar yadda aka saba da sauran hanyoyin kasuwanci na network marketing. Wannan ba platform ba ne, domin idan aka ce platform, ana nufin wuri da ake saka kudi kai tsaye don samun riba. A nan, kudin da ake magana a kai shi ne na activation, wanda ake biya ga wanda zai saka ka a cikin tsarin. Wannan kudin yana yawo ne tsakanin membobin wannan tsarin a matsayin kasuwanci, wanda hakan ke haifar da samun kudin shiga na yau da kullum. Wato Riba (income)

Yadda Ake Tsarin Aiki na VRDworld

VRDworld yana aiki ne a matsayin kasuwanci na yanar gizo, wanda yake da tsarinsa na musamman kamar yadda ake samu a Web3 networking, 52U networking, da makamantansu. A nan, bayan ka yi register, za ka biya ₦7,000 domin activation. Da zarar ka kammala wannan mataki, za ka zama cikakken memba na tsarin.


Daga wannan lokaci, za ka dinga samun $0.2 a kowace rana, wanda darajarsa yakai ₦340. Idan ka kwashe kwanaki 30, kudin da za ka tara zai kai ₦10,200.


Shin dole ne ka kawo mutum?

A'a, ba wajibi bane ka gayyato wani, amma idan ka yi hakan, akwai fa'ida. Domin kowane mutum daya da ka gayyato, za ka samu $1 a matsayin lada. Wannan yana nufin, idan mutum ya shigo ta dalilinka, kai ma za ka amfana.


Yadda Ake Cire Kudi (Withdraw)

Da zarar kudinka ya kai $3, za ka iya withdraw. Duk da haka, ba za ka iya cire kudin kai tsaye ba ko kuma zuwa exchange domin sayar da shi. Madadin haka, za ka sayar da dollar ɗin ga wanda yake buƙata ko kuma kayi amfani da shi wajen yin activation na wani sabon memba.

Saboda tsananin buƙatar dollar na VRDworld, da zarar an yi withdraw, nan take za ka iya sayar da shi kuma karɓar kuɗinka a Naira.


A yanzu haka, ni kaina ina sayen dollar ɗin, ba ni kaɗai ba, har da wasu da ke cikin tsarin.


Me Yasa VRDworld Ke da Amfani?

Dollar na VRD yana da matukar daraja.

Da $3 ake activating, amma ana karɓar ₦7,000.


Bayan ka saka ₦7,000, ba sai ka sake saka wani kudi ba har tsawon shekara guda.

Za ka dinga samun $0.2 kullum, wanda akwana 15 kanada $3 darajar 7k.

a ƙarshen shekara zai kai $73 (kimanin ₦124,100 a Naira).


Misali:

Ni yanzu haka ina da account uku, kuma duk nayi activating ɗinsu. Wannan yana nufin cewa, a kowane kwanaki 30, ina samun $18, wanda darajarsa a Naira yakai ₦30,600. A shekara ɗaya, wannan zai kai ₦367,200.

Saboda haka, wannan tsari ba wai kawai don samun riba ba ne, har ma yana ba da ilimi game da yadda tsarin networking ke tafiya.


Yadda Za Ka Shiga VRDworld

Duk wanda yake son shiga, zai karanta wannan bayani sannan ya tuntube ni a private chat idan yana da niyyar gaske.


Bayan ka shiga tsarin, ba za a bar ka haka nan ba. Akwai sauran abubuwa da zan koya maka, har da video mai bayani akan:


✅ Yadda tsarin yake aiki

✅ Yadda ake cire kudi (withdraw)

✅ Yadda ake yin activation

✅ Yadda ake duba balance

... da sauran su.

Haka kuma, muna da WhatsApp group inda ake tattaunawa da juna don fahimtar tsarin VRDworld.

Allah ya bamu sa’a, yasa mu dace!

Download free APK files and Android apps from APK Store. Explore safe, verified, and updated Android applications across multiple categories...

Post a Comment