LABARINA SEASON 12 : Is Coming Soon......
An fara sabuwar Daukar shahararren shirin kwaikwayo na Hausa Wayo, "Labarina," wato Season 12. A cikin wannan sabon shiri, an gabatar da Sabuwar Jaruma Sumayya da Juna Biyu, wanda ke haifar da mamaki da sha'awa ga masu kallo.
Shirin ya fara da Episode na farko, wanda aka saki kwanaki biyu da suka gabata.
Domin kallon Episode na farko na "Labarina" Season 12, zaku iya ziyartar tashar YouTube ta Saira Movies. Hakanan, ana iya samun sabbin labarai da sanarwa game da shirin a shafukan sada zumunta na Saira Movies.
Ga bidiyon Episode na farko na "Labari" Season 12:
Ga fah SUMAYYA da Juna Biyu! ko na waye? Allah Masani 🙄 🎥🖥️🎬 Labarina Season 12. Coming Soon!
0 Comments