NIYEEDEP FED GOVT AGRICULTURAL GRANT
Menene Shirin NIYEEDEP?
Shirin Karfafa Tattalin Arzikin Matasan Najeriya shiri ne na Gwamnatin Tarayyar Najeriya karkashin Ma'aikatar Raya Matasa.
Shirin na nufin rage rashin aikin yi ga matasa ta hanyar karfafa dogaro da kai da kasuwanci. Za a ba wa 'wa wa ɗan da da aka zaɓa damar samun tallafin kuɗi da kayan aikin gona don haɓaka kasuwancin su.
Shirin anfara cikice shi tun ranar sha bakwai ga watan Junuary 17 Junuary 2025 inda za arufe cikewa ranar 28 ga watan February.
Don Allah kuyi shared kowa yacike don mu anfana ga ba ɗaya.
Mutane Million 2 Zasuci gajiyar wannan shirin Tallafin noman daga N300,000 zuwa N500,000.
Yanzu haka rijista tayi nisa ga wadanda basuyi suyi kokari suyi haka
Tabbas wannan shirin na NIYEEDEP Akwai alkhari cikinsa Allah yasa adace shawara duk wanda bayi rijista ba yayi kokari yayi kuma ya bude account na fidelity Bank domin jiran mataki na gaba.
Network din Bude Bank Account na NIYEEDEP Program Yadawo Wanda muka budemawa Suduba Email Text message dinsu, Wadanda sukeso abude masu kuma suyu Magana, Ana budewa Da fidelity bank, keystone bank lotus Bank,
0 Comments