PI Network: A kasuwar BitMart Exchange, farashin Pi ya kai $13.

            


                 ✍️ UPDATE NAMU NAYAU ✍️ 


1, Binance na sake jaddada cewa idan kuna so tayi listing na Pi, toh sai kunyi voting....

Hmm... Su manyan nan dai da salon su!...

Ko mene ne dai, 

Pi Network Core Team sai sun musu KYB..


2, KuCoin ma sun nuna niyyar listing ZOO,

amma har yanzu babu inda za a saka address a cikin ZOO.


3, A karshe dai , ATHENE network ta yi wasu gyare-gyare kuma zasuyi listing a ranar 25 ga watan February. ATH/USDT zai fita daga Athene P2P a ranar 23 ga watan February 


4, ZOO na shawartarku da ku bude Bitget exchange idan baku da shi.

Amma idan baku bukata, kar ku damu—sauran exchangers kamar {Bybit} {gate io} na kan hanya!


5, Bee network suna tambayar ko kowa ya kammala KYC...?

Mun kusan fara mining na Pi Network da Bee Network a lokaci guda, amma ga Pi yana shirin shiga kasuwa, shi kuma Bee shiru kake ji!...

Muna fatan zai shiga kasuwa, ko da a watan gaba ne.


6, A kasuwar BitMart Exchange, farashin Pi ya kai $131,

har ma yau ya taba ATH $200


7, tapswap yashiga kasuwa ah farashin $0.03

Saidai wannan farashin ah bitget ne ah MEXC Kuma yana buga $0.1.

Wadanda basuyi withdraw ba zabudai withdraw gobe.


8, Claiming na voucher ɗin Wcoin ya fara 

amma a premarket, farashin ya sauka ƙasa da 0.8 TON.


9, PAWS madadin allocation, yanzu mun ga sabbin tasks guda biyu..

kowa ya tafi ya ɗauki task ɗin PAWS ɗinsa! 


10, CAPS fatan Kuna shiga kullum Kuna daily check?

Saura kwanaki 18 ayi claiming 


11, Ku tafi kuyi minting na NFT a cikin camp ecosystem 


12, Xenea quiz Amsar mu NAYAU 

{ FALSE }


13, Ari quiz answer 

(Network security and consensus achievement)


14, Idan kashiga profile naka na pi network Kuma bakaga Marking ✅ guda bu

Biyar ba toh yana nufin akoy abunda baka kara sa ba sai kadaure ka karasar .


Post by ✍🏻✍🏻ABBATii

Post a Comment

0 Comments

Android Apps