Tapswap: Tapswap sun bada damar ayi withdraw zuwa bitget exchanger.


              ✍️UPDATE NAMU NAYAU✍️      


1, Tapswap sun bada damar ayi withdraw zuwa bitget exchanger.

Amma idan bakada Ra'ayin kaiwa bitget kajira sukawo exchange da kakeso.

2, Wanda sukayi mining din CORE a Satoshi App shekara biu da suka wuce. Ku tabbata kunyi claiming ragowar CORE it's fully unlocked now 

Mai bukatar Link na claiming yayi tambaya ah comment 


3, Idan zaku tura USDT kuyi amfani da wadannan chain network ɗin (Onchain withdrawal)👇👇

4, Bybit 

Aptos network, babu charges Da Mantle network na kowani irin amount. Ton network da zkSync lite dukan su charges ɗin su bai wuce 0.3$ ba. Sauran network ɗin kuma charges 1$ ne, sau uwa uba Erc20 kuma charges ɗin 8$👇👇

5, Mexc Exchanger 

Ton network free charges ne, da kuma BNB(BSC) amma sai ya kai a ƙalla 10$ kafin nan zai iya fita, Apto da Optimism 0.03$, shi kuma zaka iya tura any amount na Usdt.👇👇

6, Binance da Bitget 

Free chain network BNB(BsC) a dukan su, APTO chain 0.03$ sauran galibin su 0.2$ ne a Bitget, hallau Binance ma.👇👇

7, Kucoin and Gateio 

Kucoin BsC BNB shine kadai free sauran galibin su 1$ ne, Gateio all network I think, 0.5$ ne charges ɗin.

8, Akwai sabon Task a PAWS, kowa yaje ya karbi 3,000

9, ZOO sun kara bude filin connecting wallet , kuma suna son koya ya basu 0.55ton domin nuna musu cewar kai ba ROBOT ba ne, don haka idan kana da sarari, kuma ka tara da yawa ka basu.

10, Celia CEO yatura 10k Celia token zuwa Celia Exchange yace in sha Allahu ranar monday Celia Exchange applications zaizama very steady sannan kuma kowa zai'iya deposit Celia token dinsa aciki..

Saidai ina baku shawara karkuyi gaggawa tura token dinku da wuri zuwa Exchange din kudan jira zuwa 48hr sai kuyi deposit din


11, Athene network sunyi bayani akan cewa zasuyi listing ah farashin $0.2

12, Cpen network 

Ranar 28th February da misalin karfe 1:00am za'a rufe mining din Cpen wanda muka dauki Shekara 1.5 Muna mining, ranar 11rd march za'a rufe submitting wallet da yin KYC katabbata Kasaka BSC wallet address dinka da Yin KYC before ranar 11 March 2025...

Ranar 24th March za'a fara distribution din Cpen zuwa wallets din miners wanda suka saka lokacin mining, may be ranar 30th March ayi listing ko zuwa farkon April first Q Insha Allah Kamar yadda suka sanar, Kafin ranar listining bayan angama distribution Exchange zasu sanar da ranar listining, Slowly but surely Insha Allah.

13, Xenea quiz Amsar mu NAYAU 

{ Decision-making processes conducted directly on a Blockchain. Involving stakeholders votes}


14, Durov caps fatan kunyi connecting wallet saboda gate io web 3 suna sanar da cewa TGE is loading 99%

MASU SHARING DAN WASU SUKARU ALLAH YASAKA MUKU DA MAFIFICIN ALHERI ....

Post a Comment

0 Comments

Android Apps