Barkan mu da sake saduwa a cikin wani saban shirin.
Gabatarwa
Apkstore
YADDA ZAKA DAKKO KOWANE VIDEO A -YOUTUBE
Da farko zaka shiga cikin YouTube naka sai kuma kashiga video da ka ke sun ka Ɗakkko.
ZAKA BI WANNA MATAKAN KAMAR HAKA:-
NA FARKO
Bayan ka bude You tube sai kashiga video yan da ka ke so dauka sai ka shiga (share).NA BIYU
Sai ka dana (copy ) na link din in kai copy na link din to shi kenan sai ka fita daga YouTube.NA UKU
NA UKU:- zaka zaɓi browser da za kai aiki da ita sai ka shiga saching na, www. y2 mate.com.NA HUDU
SHIKE NAN :- sai peste na LINK din da ka ɗakko, zai baka damar ka zaɓi quality da ka ke so, kai download .
Anan zamu diga aya cikin wannan topic namu anan ya kamala, domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za'a cigaba da kasancewa damu wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu,
believe in finding joy in the little things and embracing every moment. We are a dedicated team of professionals who believe in providing insightful, accurate, and engaging content. Our mission is to help you [solve a problem, stay informed, or gain knowledge] in the field of [industry/topic].WhatsApp Groups = join
Telegram Channel = join
Facebook page = join
Instagram = join
Pinterest = join
TikTok = join
X = join
Contact Us
We value your feedback and questions! If you have inquiries, suggestions, or concerns, don’t hesitate to reach out. Our support team is dedicated to providing you with prompt and helpful assistance. You can contact us via email atMsztech2022@gmail.com
or visit our Contact Us page for more information. We’re here to help you!Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.
DAGA NAKU
Kamal Rashid