YADDA ZAKU BUDE ACCOUNT NA SHIRIN NOMA (NIYEEDEP) DAGA BANKIN FIDELITY BANK

 


YADDA ZAKU BUDE ACCOUNT NA SHIRIN NOMA (NIYEEDEP) DAGA BANKIN FIDELITY BANK cikin sauki kamar yadda kuka sani ma'aikatar samar da aiyukan gona haɗi da ma'aikatar cigaban matasa ta buɗe yanar gizo-gizonta don cike tallafin noma. 

Bayan kuncike suna baku Membership Code wannan Code in zaku aje agunku har sai sun nema 


Ga yadda zaku bude asusun ajiyar bankin fedility Daga gida basai kunje  Bankin ba daga gidajen ku da farko ku shiga wannan yanar gizon . Fidelity NIYEEDEP 

Bayan ƙun shiga zaku yi verifying na BVN naku tare da cike bayananku dazaran kuncike zasu aika maku da sako na Asusun ajiyar ku na banki don cin gajiyar wannan shirin.. 


Dangane da maganar Membership Code naku ku ajeshi a gurin ku zamu nima don mu aike masu dashi suma ku Linked da asusun ajiyar ku na banki .

KARIN HASKE GAME DA SHIRIN TALLAFIN NOMA (NIYEEDEP) ga waɗanda suka cike.


Duk Wanda Ya Cika Wanna Program Din Gobe Idan Allah Yakaimu Kaje Banki Fidelity Bank, Keystone Bank, Ko Lotus Bank


Zakaje da Wannan Codes Da'aka Baka lokacin Applying


Idan Kaje Banki Kayi Musu Bayani Cewa Kacike Wanna Program Din Ance Kazo Banki Domin Bude Account, Daka fada Musu Sun Program Din Ko Kanuna Musu Hoton Da Aka Bada Code Din

Masu Account A Cikin Bankuna Dana Lissafa, Idan Kanada Account Daya Daga Cikin Bankunan Zaka Iya Zuwa Domin Yi Maka Link Din Code Din Da Account Dinka.

Shawara !

Idan Already Kanada Account Daya Daga Cikin Bankuna Da Na Lissafa Kawai Kaje Bankin Da Bakada Account Dasu Shine Kawai Allah y bada Nasara.



Post a Comment

0 Comments

Android Apps