Za a fara premarket na Wcoin tare da minting na voucher...

 


Post by Naziru Sarki

February 2 2025


✍️UPDATE NAMU NAYAU✍️


1, G network wato $GAMMA sukace suna dap da shika kasuwa sannan sukace kan network na Solana zasuyi lunching 

Wanda yasan baya shiga (G network) nashi yafara 


2, Daga mako mai zuwa, Paws za su koma kan website ɗinsu kacokam. Za su rufe siyar da badge da grab wPAWS ranar Litinin. Sannan za a fara "activity check," wanda shine matakin ƙarshe kafin airdrop. Listing na gab da zuwa! 


3, Za a fara premarket na Wcoin tare da minting na voucher...

Amma kafin ka zama Eligible dole ne ka:

Haɗa ton wallet ɗinka...

Samu referrals uku masu aiki...

Kammala task 10 tun daga fara Wcoin...

Yi key transaction ko da 0.02 TON ne....

balance naka yakai 100.....

Yi staking sau 10 ko fiye da haka..

Ku duba sashin box 🎁 a Wcoin don ganin ko kun cika sharuɗɗan ko kuma akwai abin da ya rage muku.


4, Xenea Haryanzun wanda suka samun daman activating ɗin Mining bot ɗin su ta hanyar cike 10,000 Gems basu kai 250k ba, cikin mutum sama da 2 Millon da suke Mining ɗin Xenea...

Spur Protocol new campaign ne da suka yi partnership koh na ce Linking da Xenea domin samun followers da users cikin sauki, wanda yanzu haka an yi nisa ana yi. Duka biyun mu dage da yin su...

Wanda bai ga campaign ɗin a na shi ba, zai iya sauke app ɗin su a playstore idan yayi searching ɗin "Spur Protocol" Wanda kuma ta gani ya dage da yi. Allah yasa muda ce. 


5, Xenea quiz Amsar mu NAYAU 

{A digital agreement that is automatically executed when certain conditions are met}


6, Caps day 5 task 

Ku je ku sanya code [[STAKING]] idan be yi ba ku juya wayarku (landscape)..

Kajuya wayarka ma’ana takoma kamar zakiyi kallon film words din zasu fito..

Rotate zakasa awayarka sai scree din yajuya zai fito kayi task din gaba daya


7, Athene network suma sunfara shirin lunch sunce nanda 15 march 2025 zasuyi mainnet lunch sannan kuma TGE and listing shima munasa rai acikin watan march din za'ayi in sha Allahu..

Sannan kuma sunce targeted exchanges wanda za'ayi listing dinshi aciki sune

👇👇👇👇👇 

Binance 

Okx

Bybit

Bitget 

Gate io

Mexc

8, Cpen network aje ayi updating app 


9, Ansake suspending X handle na daya daga cikin DEV team na paws da muke samun update 


10, ME PASS sun Kammala camping nasu sukace nan da kwana 7 zasu raba reward da sukayi alkawari ma wadan da sukayi participating 


11, Blockpad wait-list sukace sun kusa su rufe registration sannan duk bekarasar da tasks nashiba bazai zama Eligible ba


12, Tapswap codes 


Want To Stay Anonymous?

= mzeu


From Broke to Rich

= 27ne


From Idea To Reality

= kime


8 Dropshipping Products 

= 6nbe


10 Simple Ways To Earn

= g288


Need Cash By Tomorrow

= kavo


How To Turn Augmented

= ate5


Earn $7,450/Month.


Post a Comment

0 Comments

Android Apps