Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng

Anthony Joshua ya ziyarci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da ba shi babbar kyauta ta hannun naushi, a gidan shugaban da ke Ikoyi jihar Lagos.

 



Fitaccen dan damben duniya Anthony Joshua ya ziyarci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da ba shi babbar kyauta ta hannun naushi, a gidan shugaban da ke Ikoyi jihar Lagos.


Kwararren dan damben boksin dan Asalin Najeriya dake zaune a kasar  Birtaniya, Anthony Joshua ya baiwa Bola Tinubu safar hannu a lokacin da shugaban kasa Bola Tinubu ya kai ziyara a gidansa da ke Legas.

  Zakaran damben boksin Anthony Joshua ya karrama shugaban kasa Bola Tinubu da ziyarce shi a gidansa da ke Legas tare da ba shi rigar safar hannu.

 HOTO: Anthony Joshua ya baiwa Tinubu safar hannu da aka rubuta a lokacin ziyarar Zakaran ajin masu nauyi na duniya sau biyu, Anthony Joshua ya ziyarci shugaba Bola Tinubu a gidansa da ke Legas. 

Dan damben boksin dan Najeriya da Birtaniya ya kuma mika wa Shugaban kasa wata takarda mai dauke da sa hannun "To the Great Asiwaju Jagaban Borgu of Africa, Bola A Tinubu." Hakan ya fito ne ta hotuna da mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan kafafen sadarwa na zamani, Dada Olusegun, ya gani a ranar Laraba 1/1/2025.

Download free APK files and Android apps from APK Store. Explore safe, verified, and updated Android applications across multiple categories...

Post a Comment