Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng

EMAIL ACCOUNT: YADDA AKE TURA SAKO A EMAIL  

 YADDA AKE TURA SAKO A EMAIL  

Har yanzu zaka sha mamaki akwai Graduates da basu iya tura sakon email ba, bazan iya kirga adadin wadadan da, a Subject na email suke rubuta message din da suke so su turo mani ba, abun da confusion.

But ba abun mamaki ba ne, kunsan a Nigeria almost kome presuming nasu akeyi, in ka duba a dai tsarin karatun mu da wuya kaga inda ake koyawa dalibi yadda ake tura sakon email, don haka presuning akeyi kowa ma ya iya.

  • Cikin wannan post din I will explain how You can go about it, cikin sauki, saboda kasan inda zaka sa kome yadda yadace.

Idan ka bude email naka, koda a wayar kane, idan ka danna COMPOSE zaka fara ganin:


FROM

TO

SUBJECT

COMPOSE EMAIL

Idan kazo dai dai "TO" (a waya kenan), ka danna down arrow dinnan na gefe, zaka ga ya bude maka sauran su;


CC

BCC

Abin da wadannan suke nufi?


FROM

TO

CC

BCC

SUBJECT

COMPOSE EMAIL


"FROM" shi automatically zai dauki sunan email din da zakayi amfani dashi wurin tura sakon, so wannan bai da wata matsala, dakansa zai fito.


"TO" anan kuma zaka saka sunan email din da kake so ka tura wa sakon email din.


"CC" wannan na nufin CARBON COPY wannan kana sa email din duk wani ko wasu da kake so su samu copy na wannan email din da zaka tura, ko su zama sunada masaniyar cewa ka tura wannan email din. Sannan duka wadanda kasaka email nasu, zasuga emails na wadanda kasa a CC.


"BCC" wannan kuma BLIND CARBON COPY zaka saka sunayen emails shima na wadanda kake so su samu copy na wannan email din da zaka tura, amma ba tareda dayan su yasan kasaka email na daya ba. Shi yasa yake BLIND CC.


"SUBJECT" anan kuma zaka saka Title ne na email naka, kamar header haka ko abunda email din ya kunsa. Please ba'a nan ake rubuta sakon ba.


"COMPOSE EMAIL" under nan, kuma shine zaku ga yake babban space gaba daya, anan ne mutun ke rubuta sakon email nashi duka. Kayi bayanin ka gaba daya a ciki, sai ka danna send.

 

Akwai attachment idan kana so kayi da sauransu, duka bayan ka gama rubuta bayaninka a karkashin COMPOSE EMAIL sai kayi attachment baka, ka tura.

Hope this will help.

Download free APK files and Android apps from APK Store. Explore safe, verified, and updated Android applications across multiple categories...

Post a Comment