1. Yawaita Istighifari Hanyar samun arziki ne.
2. Yawaita Karatun Qur'ani Ladan bai misaltuwa.
3. Yaiwata Murmushi Akwai lada tattare da hakan.
4. Yawaita Sadaka - Hanyar samun tsira ce.
5. Dauki Waya ka Kira 'Yan uwa - Sadar da zumunci ne.
6. Kame bakin ka - Zaka kubuta daga gulma ko alfasha.
7. Yi Addu'a wa danuwa - Malaa'iku za su maka.
8. Taimaka Wa mabuqaci - Allaah zai baka mafita.
9. Ciyar da mai Azumi - Zaka samu ladar Azumi a sauqaqe.
10. Yi Sallah bayan Liman har ya sallame - Ladarka kankarar Zunubbai ne.
11. Kwanta da wuri - Hakan zai baka daman tashi da dare.
12. Yawaita yin zikiri - Wannan zai baka daman kusantar mahaliccin ka.
13. Rage Shiga Social Media - Hakan zai Baka damar Ibadah.
14. Yafe ma Wanda Ya Maka Laifi, Hakan zai Sa Allaah Ya Yafe Maka.
15. Tura Wannan Saqon ga Wani - Hakan Zai Sa Ka Samu Ladan Wanda Yayi Aiki Da Shi.
____Posts by Apk Store.com.ng___________________