Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng

Me ka Sani Game Da Dex Trader Waye Dex Trader?

            


                                               WAYE DEX TRADER 

Da Farko kafin kafara Sanin waye Dex trader yakamata Kasan Cewa ita kanta Crypto angina ta ne akan tsarin  Decentrailzed world wato ba maganar wani a tsakaninka da wani wajan Transaction, Saboda saukakawa kanmu aiki muke kiranta Da Dex Kai tsaye,rushe dex daidai yake da rushe crypto dukkanta Domin Mahaifinmu SATOSHI Nakomoto bai gina Crypto akan Tsarin Cex wacce muke kira da Centralized Exchange idan Ka Fahimci Haka bara na tafi Kai Tsaye akan waye Dex Trader kokuma Suwaye. 


  • Idan akace DEX TRADERS Wasu Traders ne Wanda suke asalin Girmama Fatawar Mahaifinmu SATOSHI Domin Zama Akan Tsarin Decentrailzed din da aka ginamu akai,dayawa manyan masu kudi na Duniya da Whale da VCs Kaso 90% Dukkansu basa amfani da Exchanger Saboda wani Dalili Wanda nayi shimfida Akansa Tun Farko Rukunin wadanda suke Trading a Dex zaka samu mutanene wadanda suke taka tsantsan da Dukiyarsu  Domin zaka iya Ganin over $10 Billion. 


Wallet din mutum daya a zance na Gaskiya  ba Wanda yake da wannan kudin da zai barsu a CEX duba da yanda akafi hacking din CEX da Kuma manipulations nasu.


Dalilin dayawa da yasa mu Dex Trader ne ba Degen ba Dalili na

 Farko na fadamaku hallayar Degen mu kuma Salon Trading dinmu a Dex shine Duk wani Trader Wanda yasan me yake BA chanki Chanka BA kamar Degen Dole ne yazama yanada Watchlist,abinda muke nufi da Watchlist Shine Ka ware adadin wasu Project Misali kamar Guda (20) kokuma (30) ka Dinga kallon yanayin Volatility dinsu  idan sunyi Pumping ina suke zuwa su dawo dole ka kalli a rana kamar sau nawa suke motsawa Kokuma a sati kokuma wata Tukkuna zaka samu Entry din shiga kayi Trading kokuma kakawoma Community naka su shiga.


Mu Dex Trader muna Following din Whale VCs masu kudi mu Dinga bibiyar wallet dinsu ta Hanyar Tracking muga Cewar sun shiga Trading kokuma Basu shiga ba mu Dex Trader muna Amfani da AVE io kokuma Zeroin KO Debank muna Amfani da Coinstats kokuma Birdeye  wajan Following profitable TRADERS Domin idan sun shiga Kasuwa ayimana Hailating notification na Cewa sun shiga mun ankaremu Followers dinsu.


  • Mu Dex Traders duk Gaggawarmu wajan Shiga muna kokarin duba wadannan issues Domin Kada su zamemana A yayin da mukazo yin TP,


  • Prox Contract 


  • Tax modifiable


  • External Call


  • Hidden Owner


  • Open Source


  • Honeypot
  • Mintable
  • Transfer pausable
  • Trading Cooldwon 


Cant`Sell All

Owner can Change balance

Has blacklist

Has whitelist


  • Ownership Renounced

Is Anti Whale

Holder Count

LP holder Count

Creator Address

Creator Balance 


Wadannan kadan daga Cikin wasu Security issues da muke Dubawa mu Dex Trader Domin Sanin ina zamu saka Dukiyarmu shin Zamu Fita ne kokuma a a mu Dex Trader muna kallon Girman Community na Token Tukkuna mu Ajiye Dukiyarmu mu Dex Trader muna Neman Entry a Token Tukkuna mu Shiga mu Dex Trader muna shiga Cikin Token muyi 1 weeek wani ma 1 month mu Dex Trader muna Shiga Token yayi kasa Da entry dinmu muyi DCA mukoma Gefe mu Jira kudinmu da Profits yadawo Tukkuna mu gudu.


Idan Katsaya Ka Fahimci wannan Rubutun tayar da jijiyar Wuya idan Ance Degen banaka bane kowanne Trader A duniya Indai yasan me yake kafin ya shiga Trading yakamata yasan matsayinsa kamar yadda yake anan wajan Gasu zan bayyana Akwai👇


Aggressive trader


Conservative trader


Breakout and retest trader


Swing Trader


Day Trader


Scalping Trading


Degen Trading.

Post  by crypto love Academy.....

Download free APK files and Android apps from APK Store. Explore safe, verified, and updated Android applications across multiple categories...

Post a Comment