1, Akwai Issues A Pi Network!
A yanzu kada kayi SIGN OUT na account dinka muddin kasan bakayi Verify din Facebook dinka ba domin sake dawo dashi ze iya dan baka wahala....
Wadanda kuma sukayi to in sun san sunyi Verify din Facebook dinsu to suyi amfani dashi su dawo da account dinsu.....
Kayi amfani da Normal Facebook ba Lite ba (facebook Lite bayayi).....
Idan kuma bakayi Verify din Facebook dinka ba to karkadamu suna danyin gyarane komai ze dawo normal kawai ka dan jira zuwa nan gaba kadan
2, Karka yarda atura maka wani link da sunan an fara claiming na paws Kuma kashiga.
Har yanzu bafara claiming na paws ba kar acuceku
3, MASU JIRAN PI MIGRATION
Idan ya kasance ka kammala PI mainnet checklist kana jiran a maka migration to ina mai baka shawarar ka shiga cikin pi mining app ka duba wajen mainnet checklist step 3 wajen confirm PI wallet Ka tabbatar wallet address ɗin da yake displaying yayi daidai da address ɗinka na PI browser.
4, G network sukace DEX dinsu takusa fara aiki, wannan yake nuna cewa lunching ma yakusa insha allahu,...
Dama gnetwork abunda suke samarwa shine trading platform,
5, ICEBERG AIRDROP
Sun Kammala calculation,, Zaku iya zuwa ku duba Allocation dinku....
Normal users da Basu da PASS CARD Zasu Biya 1.5 Ton kafin Suyi claim na Allocation dinsu....
Ko kuma su Jira Bayani kwana 28 Suyi claim a free, Ina zaton bayan kasuwa da wasu satuttukan Hakan Nan.
6, pi Duk wanda ya yi submitting KYC application na shi kuma ya yi Mainnet Checklist gaba daya.....
Toh kawai ya je ya kwanta ya jira migration ranar 14 ga watan nan da muke ciki qarfe 9:00 na safe PI CORE TEAM za su tura masa haqqin sa.....
Ko da kuwa KYC din ka a TENTATIVE yake
7, PAWS da Yiuwar ashiga kasuwa on 11 march saboda daya daga cikin Team din PAWS ya tabbatar a X handle dinsa. Allah yasa dai da gaske neh......
Tabbas indai hakane zuwa safiya ko gobe zamu iya fara ganin announcement daga Exchanges, and why am optimistic is that, ganin yadda kasuwa ta juya a shiga bull market, nasan Paws zasu so suyi capitalising da wannan damar.
8, Ana kan buga wasan on 7 trump zai qara jajjada currency 💵 da U.S.A zata dinga ma amalarta da su achiki akwai BTC ETH ADA SOL XRP RA....
remain pi network
Kuchigaba da roqon pi naku har 14 March akwai lbr mai dadinji insha Allah
9, W-COIN sukace suna duba kasuwar idan tayi kyau zasu shiga
10, Xenea quiz Amsar mu NAYAU
{2009}
11, Ari quiz answer
(BPs are elected and BOs are randomly selected)
12, Anyi snapshot na Reddio Testnet yau 3 March 2025.
Congratulations
13, Cpen kafin march 11 kowa yatabbatar yayi submitting na wallet address nashi na BSC wato BNB
14, Yellow wait-list sunyi partnership da (Consensus) sannan suna dap da fara pre sell na token nasu sannan 17 march za Kammala season 3
15, Dotcoin naga anyi verified na Bot nasu kodai nine sai Yau nagani
16, WAGMI HUB sukace suna mataki na karshe sannan sun tabbatar da cewa sun gama dedetawa da (Top Tier 1 CEX)
Sannan airdrop calculation dasukayi sunyi 88%
17, BLUM suna Taya Yan uwa musulmai barka da Ramadan .