𝐁𝐚𝐲𝐚𝐧𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐏𝐫𝐨𝐨𝐟 𝐨𝐟 𝐇𝐮𝐦𝐚𝐧𝐢𝐭𝐲 𝐧𝐚 𝐩𝐨𝐜𝐤𝐞𝐭 𝐟𝐢 🔥:
▪️Abunda suka ce:
Pocket fi sun sanar da cewa sun fito da proof of humanity ba dan komai sai dan hana mutane masu bots accounts da masu multiple account karya darajar pocket fi idan za ayi listing.
▪️Sun sanar da cewa kusan mutane miliyan 4 ne suke claiming kullum, amma mutanen da suke yin transaction akan pocket fi ba su fi dubu dari biyu ba, dan haka lokaci yayi da za a banbance bot da mutane na zahiri.
▪️Sun kara da cewa proof of humanity ba dole bane, amma kin yi zai sa suyi burning balance din ka na SWITCH. Yin burning din zai mugun rage supply na SWITCH, wanda hakan zai sa SWITCH ya fito da daraja, sannan duk Ton din da suka karba za suyi anfani ne wajan providing Liquidity a DEXs da ma kuma amfani da shi wajan ciyar da project din a nan gaba.
▪️Kamar yadda na fada a twitter space da mu kai akan pocket fi kwanan nan, pocket fi sun sanar da cewa wanda suka fara ganin verification a baya na gwaji wanda, wanda sun karbi korafe-korafe mu akan abun inda yanzu suka dan yi gyare-gyare akan hakan:
➠ Duk wanda suka yi verification na Ton, za a karawa kowa kaso biyar (5%) na abunda yayi mining( suka ce kar ku damu da supply dan zai sauka), sannan suma wanda suka yi a baya ma duk za a kara musu.
➠ Sannan shi kan shi adadin da ake biya zai ragu ba kamar da ba, duk wanda biya ton na sama da dala $15 za su masa refunding.
➠ Sannan a gaba akwai yiwuwar za su iya saka option na biya da star ta kan wallet din su saboda wanda suka kasa yin verification din da Ton.
To kaji Dan baiwa!
Matsaya ta, da mahanga ta, da ma shawarwari da zan bawa ‘Yan baiwa za su kasance a post dina na gaba da zan yi.
Allah ya bamu sa’a 🤲
Post by Sadeeq_Yusuf_Gwagwarwa