Duk👇👇💔
Sonkine Sila Kuma Majinginar Kalaman Ruhu Mai Isar Da Muhimmin Sako Wanda Ya Kunshi So Zallah Tare Da Tasirin Zama Cikin Inuwar Shaukin Annashuwar Zuciyata
♥️♥️♥️♥️
Hankali Abun Tattalin Rayuwar Amincin Soyayya Nidake Mun Kasantu Cikin Wata Duniya Ta Musamman Wadda Ta Qawatu Da Wasu Furanni Na Musamman Akan Yanayin Tafiyar Masoya Zuwa Babban Birnin Masoyan Asali
♥️♥️♥️♥️
Dake Na Kuduri Aniya Da Niyyar Alakantuwa Ta Musamman Wadda Cikin Yanayin Yanda Nake Tafiyar Da Soyayya Ta Agareki Shine Shaidar Lallai Ina Miki Soyayyar Da Batada Karshe
♥️♥️♥️♥️
Inaso In San Adadin Abinda Ranki Yake Matukar So Nikuma Zan Sadaukar Miki Da Dukkan Farin Cikina Domin Yakara Inganta Lafiyar Murmushin Dake Fitowa Daga Fuskarki
♥️♥️♥️♥️
Budewar Ido Akowace Safiya Murmushin Farko Dake Fitowa Daga Bakina Bakomai Bane Face Shaukin Sonki Wanda Ke Mafarkar Da Zuciyata Da Yawan Begenki
♥️♥️♥️♥️
Acikin Jerin Zababbun Mata Masu Kyau Kin Ciri Tutar Zama Sarauniya Mai Isar Mulkin Kasaitar Dake Kara Kusanto Da Shaukin Dumbin Sarakai Masu Takama Da Mulkin Sarautar Kyawawa
♥️♥️♥️♥️
Akan Iyakar So Mabudin Kofar Shiga Cikin Fadar Sarauniyar Zuciyata Cikin Yanayin Sabon Shigar Abinda Ake Kira Sonki Nidai Kawai Ina Begenki
♥️♥️♥️♥️
Matukar Inaso Toh Daga Can Cikin Zuciyata Nake So Shiyasa A Kullum Nakeso In Kara Jaddada Miki Kalmar So Tunda Rayuwata Gabaki Daya Ke Take So
♥️♥️♥️♥️
Cikin Salo Irin Na So Nakeson In Isar Da Sakon So Zuwaga Wadda Nakeso Inason Samun Abunso In Sakashi Cikin Sakon So Domin Yabani Kalmomin Da Nakeso Wajen Faranta Ran Wadda Nake So
Ilimin Fahimtar Sakonnin Zuciyarki Sune Silar Dake Sa Ina Gane Abunda Kikeso Daga Lokacinda Idona Yakalli Kyakkyawar Suffarki.
Matsakaiciyar Alamace Wadda Ta Nuna Girma Da Kwarjinin Abinda Na Mallaka A Zahiri Wajen Ganin Nasamu Nutsuwa Idan Ina Tare Dake.
Yantuwar Kai Daga Kunci Kece Silar Yayewar Damuwata Hakika Dolene Zuciyata Tayi Miki Son Da Bashida Karshe
Sauyin Yanayin Zamani Bazai Iya Sauya Fasalin Tsarin Sonki Wanda Yakafa Sansani Acikin Raina Ba
Bazan Kaucewa Soyayyarki Ba Saidai Gyara Zama Cikin Abinda Yashafi Tsantsar Kaunarki Wadda Nakeyi Babu Dare Babu Rana
Kullum Burin Raina Tayaya Zan Samu Ganinki Ya Mai Saurin Fahimtar Yaren Zuciyata.🥰
Post by Sani ahalusunnah ❤️karkuga laifinafa😎