SALLAR NAFILA DON NEMAWA YARA MARASSA JIN MAGANAR IYAYENSU SHIRIYA A GUN ALLAHU (S.A.W.).
Ganin yadda tarbiya keta kara tabewa tsakanin yaranmu yasa nayi wani dan buncike karami kan hanyar dazamubi musamu raguwar abunda yafi karfinmu. Amma fã iyaye sai kun dage bakamar iyaye matá da adduarsu tafi ta malami 40...
Yace duk iyayen da sukewa yaran su wannan sallah Allah zai shiryar dasu da izininsa inshaa Allaah!_
Allah yayi mana lamunin aykatata ameen.
SALLAR RAKA'A HUDU (4) CE:
Raka'a ta farko (1) Fatiha 1 (Rabbij'alni muqimussalati wamin zurriyyatiy Rabbana wata qabbal duaa ) qafa 10 a tsaye.
Raka'a ta biyu (2) Fatiha (1) (Rabbana waja'alna muslimaini laka wamin zurriyatina ummatan muslimatan lak, wa'arina manaasikana watub alaina innaka antattawwabur Rahim) qafa 10 a tsaye.
Raka'a ta uku (3) Fatiha (1) ( Rabbana hablana min azwaajina wa zurriyyaatina qurrata a'ayunin waj'alna Lil muttaqina imama ) qafa 10 a tsaye.
Raka'a ta hudu (4) Fatiha (1) (Rabbi auzi'ini an ash'kura ni'imatikallatiy an amta alaiyya wa ala walidayya wa an a'amala salihan tardhaahu wa aslihliy fiy zurriyyati inni tubtu ilaika wa inni minal Muslimin) qafa 10 a tsaye.
Bayan an idar da SALLAR sai a karanta (Rabbana hablana min azwaajina wazurriyyaatina qurrata a'ayunin waj'alna lil muttaqeena imaama) qafa 10 . Sai a roqa masu shiriya daga gurin Allah (SWT).
Akwai zaman tahiya in anyi raka'a biyu.
Allah ka shiryemu damu da iyalanmu baki daya. .Allaahumma Ameen.
Allah Yasa mudace
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika.