Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng

Soyyya Zalla: Zafafan kalaman soyayya zalla Ga Masoya .



WADANNA KALAMAN SOYAYYA NE MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA!!!

Assalamu Alaikum Warahamatullah! Yan’uwa Barka War Haka.

dafarko Zance Duk Lamarinda zaka gina to ka ginashi akan turba ta Gaskiya. 

Domin ita Soyayya Gaskiya Ce, Amma marasa Gaskiya kan shigeta har su batata koma su tozartata nayi nazari akan wasu kalamai na soyayya amma ga wanda yassan zaiyi soyayya ta nufin yin Aure ba karyar kurege ba, Wallahi Insha Allah indai da nufin aure kake ta wadannan kalama zasu tai maka maka kwarai matuka, kada ka bata lokacinka ga soyayya da babu nufin aure acikin ta koda kayi.

bazakayi nasara ba, kuma kaima sai anyi da diyarka!!! ANYA ZAKA SO AYIMA DIYARKA KARYAR SOYAYYA?? HMMM nasan

mai karatu bazai so haka ba, to kada kayi Dan Allah. to bari mushiga kai tsaye cikin karatun mu.


  KASAN AMFANIN AUREN MATA DA YAWA?

  YANA DA KYAU SHIGA KARANTA

Idan kana tare da budurwa / masoyiyarka, yana da kyau ka kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali,

wadanda zasu dinga faranta mata rai, Saboda Su Mata haka suke so, Matukar Baka Yin Kalaman Soyayya to Anbarka Abaya.


Daga Cikin Kalaman da Muka Tsara Gasu Kamar Haka Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina ta yadda ya mamaye zuciya ta bana tunanin kowa sai ke!

Soyyya Zalla: Zafafan kalaman soyayya zalla Ga Masoya


1. Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar mace sai ke!

2. Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai!

3. Yarda da amincewar ki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyar ki ta gaskiya a gareni!

4. Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan

haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata!

5. Nakan raba dare ina mai roqon Allah (S.W) don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqon samu!

Soyayya: Manya Manyan Kayataccin Kalaman Sace Zuciya Domin Masoya Masu Soyayya.

ﻗﺪﺭﺕ ﮔﺮﻓﺘﻪ ﺍﺯ ﺍﻓﺰﻭﻧﻪ ﻧﻮﺷﺘﻪﻫﺎﯼ ﻣﺮﺗﺒﻂ ﻫﻮﺷﻤﻨﺪ

Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lulluba da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina,

Idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata! 


Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!

Siffar ki da halayenki sune abin yabawa ga duk da namiji musamman ni, kefita daban acikin mata Nayarda da ke saboda kyakykyawar surar jikinki, ga kamun kai da sanin yakamata matama da irinki soke yin koyi wallahi ina Sonki.

Domin Mata: Kina Soyayya? Ko kinada Mai Sonki? Karanta Wannan Saqon

ﻗﺪﺭﺕ ﮔﺮﻓﺘﻪ ﺍﺯ ﺍﻓﺰﻭﻧﻪ ﻧﻮﺷﺘﻪﻫﺎﯼ ﻣﺮﺗﺒﻂ ﻫﻮﺷﻤﻨﺪ

Kalaman Zasu Iya Sauyawa zuwa Lamiri/Jinsin Namiji, Saboda Haka Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace

zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!

Daga Karshe Ina Son Mai karatu Yafahimci Cewa Kalaman Soyayya Suna Tasiri ne kadai idan Dama akwai So Zakanin

Saurayi Da Budurwa Ko Mata Da Miji, Idan Kasan Babu SO tun farko to kada ka bata lokacin ka.

Allah Yasa Soyayya Ce ta Nufin Ayi Aure.

Post By Hamisu Dorayi

Download free APK files and Android apps from APK Store. Explore safe, verified, and updated Android applications across multiple categories...

Post a Comment