TECHNICAL ANALYSIS INDICATORS PATTERN
WHAT IS FIBONACCI RETRECEMENT LEVEL?
✓✓ Fibonacci Retrecement levels wani tool ne kokuma nace wani kayan aikine da ake anfanidashi wajen yin technical analysis domin nema entry da exist achikin kasuwar cryptocurrency kokuma nace financial markets bakidaya.
✓✓ Anfara amfani da Fibonacci Retrecement levels tin lokacin 13th century, lokacin da wani masanin kimiyar lissafi dan asalin kasar Italy maisuna Leonardo pisano wanda akafi sani da suna "FIBONACCI" yasamar dashi tahanyar amsani da wasu jerin lissafe lissafen lambobi.
✓✓ Fibonacci Retrecement levels yana dauke da wasu jerin numbers wanda aka jamusu alayika kala kala, dukda suwannan kalolin najikinsa ana'iya chanjazu zuwa duk kalar dakakeso yadanganta da yanda zaka fuskanta.
✓✓ Ana amfani da Fibonacci acikin kasuwa dan neman discount, entry da kuma exist, sannan ana anfani dashine kadai lokacin dakasuwa take TRENDING uptrend 📈 kokuma down trend 📉
NOTE: ba ayim amfani da Fibonacci lokakacin da kasuwa take hafiya horizontal (sideways).
✓✓ zakayi amfani da Fibonacci Retrecement levels ne idan kayi missing entry abaya bakashigaba kasuwa tafara tashi sama kuma kanaso aci wannan kasuwar dakai to saikai amfani da Fibonacci Retrecement levels kanemi entry yauwa.
✓✓ Fibonacci Retrecement levels yana dauke numbers dayawa tindaga 0, harzuwa kan 4.236 awani irinsalo bayanda kasan jerin numbers ba anjerasune awani tsari a akekiransa da suna SQUINCE amman a wannan matsayin namu na crypto bama amfani dasu duka muna ware wanda mukafu amfani dasu ragowar duk saimuje cikin setting muna cirecu sabida karsu rikatamu
✓✓ Ajikin Fibonacci Retrecement levels akwai wasu numbers da akekiransu GOLDEN ZONE sune 0.5 dakuma 0.618 wannan numbers sune inda akesaran idan price yana retest idan yazo kansu zaikoma yacigaba da tashi.play 👎
YANDA AKE AMFANI DA FIBONACCI
1. katabbata kasuwa trading takeyi.
2. Zaka dakko Fibonacci Retrecement tool naka.
3. Saikasakashi a lates swing low nake, nasan duk kunsan mene swing high da swing low wanda baisanuba yakoma kara tunmu nabaya wanda mukai akan trend line yauwa.
4. Saika jashi zuwa lates swing high naka.
5. Saika duba golden zone nake (0.5 or 0.618) kanemi entry.
✓✓ gawanda basu kwareba suna saka TP nasu a 0 line najikin Fibonacci sannan susaka SL nasu ajikin 1 line najikin Fibonacci nasu
✓✓ Ga wayanda basu ganeba sosai Insha'allah zandora Vedio wanda nai cikakken bayani akan yanda ake amfani da Fibonacci Retrecement levels a wannan page dinnawa.
FOLLOW THIS PAGE FOR FREE SIGNALS AND CRYPTO TRADING KNOWLEDGE FROM BEGINNING TO ADVANCE LEVEL INSHA'ALLAH