TECHNICAL ANALYSIS INDICATORS
WHAT IS TREND LINE???
✓✓ Trend line a cikin kasuwancin (crypto trading) yana nufin layi mai tsayi wanda ake zana shi a taswirar farashi (price chart) domin nuna yanayin ci gaban farashin coins.
✓✓ Ana amfani da trend line don tantance yanayin kasuwa, ko tana hawa (uptrend📈), kokuma sauka (downtrend📉), ko kuma tana tafiya ba tare da tsayayyen alkibla ba (sideways).
TYPES OF TREND LINE
Trend line surarrabu kashi uku kamar haka
1. Uptrend Line:
2. Downtrend line
3. Horizontal line
1. UPTREND LINE: Ana zana shi ta haɗa matakan mafi ƙarancin price (higher lows) a cikin yanayin hawa, Yana nuna cewa farashin yana ƙaruwa akai-akai.
2. DOWNTREND LINE:Ana zana shi ta haɗa matakan mafi girman farashi (lower highs) a cikin yanayin sauka. Yana nuna cewa farashin yana raguwa akai-akai.
3. HORIZONTAL LINE: Ana amfani da layi madaidaici don nuna kasuwa mai tafiya a tsaye ba tare da tsayayyen hauhawa ko sauka ba. Lokacin da kasuwa take awannan halin anakiran wannan tafiyar nakasuwa da SIDEWAYS.
✓✓ Trend line yana anfani kokuma nace yana acting as dynamic support and resistance, incase of updrend idan kazana trend line daga qasa idan kalura zakaga price action watau candlestick pattern dinka idan yazo yataba yana respecting yajuya sama kaga yayi acting as dynamic support, sannan incase of downtrend idan kazanoshi tasama shima zakaga yama acting as dynamic resistance.
✓✓ Trend line yana taimakawa traders suna amfani da shi don tantance lokacin shiga (entry) ko fita (exit) daga kasuwa. Sannan yana taimaka wajen fahimtar alkiblar kasuwa da kuma samar da dabarun ciniki. Hakazalika trend line kayan aiki ne mai matukar amfani a cikin nazarin price (technical analysis).
MENENE TRENDLINE?
🩸Trendline Layine Madaidaici Da Ake Zanawa Akan Price Chart Don Taimakawa Wajen Gano Da Kuma Fahimtar Alƙiblar Kasuwa. Trendline Yana Aiki A Matsayin Jagora Ga Ƴan Kasuwa Don Fahimtar Yadda Kasuwa Ke Motsawa, Sannan Kuma Yana Sauƙaƙa Hasashen Price Action A Gaba.
TYPES OF TRENDLINES
⭐ UPTREND: Yanayine Dayake Nuna Alƙiblar Kasuwa Sama Takeyi, Sannan Akwai Muhimman Abubuwa Da Yakamata Ka Fahimta Lokachin Da Kasuwar Take A Uptrend, Sune Kamar Haka:
🩸Higher Highs: Zai Kasance Kowane kololuwar Farashi Yana Fin Na Baya Girma Ko Tsayi.
🩸HIGHER LOWS: Shi Kuma Zai Kasance Kowane Faduwa Ko Idan Farashi Ya Koma Baya To Yana Zama Sama Dana Baya.
🩸TRENDLINE: Ƴan Kasuwa Suna Yawan Jan Layi Don Haɗa (Lows) A Lokacin Uptrend Domin Gano Support Level Da Kuma Auna Ƙarfin Trend.
🩸MARKET SENTIMENT: Uptrend Yana Samuwa Idan Aka Samu Kyawawan labarai (Positive News), Yin Hada-Hadar Kuɗi Mai Yawa (Strong Financial Performance), Ko Yanayin Tattalin Arziki Mai Kyau (Favorable Economic Condition), Waɗannan Suna Iya Haifar Da Uptrend.
🩸INDICATORS: Ana Iya Amfani Da Moving Average, RSI, Da MACD Don Tabbatar Da Alƙiblar Trend Da Ƙarfinsa.
⭐ DOWNTREND: Yanayine Dayake Nuna Alƙiblar Kasuwa Ƙasa Takeyi, Sannan Akwai Muhimman Abubuwa Da Yakamata Ka Fahimta Lokachin Da Kasuwar Take A Downtrend, Sune Kamar Haka:
🩸LOWER HIGH: Yana Kasancewa Kowanne Matakin Price Na Sama Yana Fin Na Baya Ƙasa.
🩸LOWER LOW: Yana Kasancewa Kowanne Matakin Faɗuwar Price Yana Fin Na Baya Ƙasa.
🩸BEARISH SENTIMENT: Yawancin Ƴan Kasuwa Na Tsammanin Farashn Zai Cigaba Da Sauka.
🩸INCREASED SELLING VOLUME: Ana Samun Masu Sayarwa Su Fi Yawa Fiye Da Masu Saye.
Sanna Downtrend Yana Cigaba Har Sai Market Sentiment Ya Canja, Wanda Zai Iya Janyo Trend Reversal Ko Kuma Consolidation.
Fatan yen uwa sun fahimci wannan karatun
FOLLOW THIS PAGE FOR FREE SIGNALS AND CRYPTO TRADING KNOWLEDGE FROM BEGINNING TO ADVANCE LEVEL INSHA'ALLAH