TRIPLE CANDLESTICK PATTERN
Idan bakumanaba akaratunmu dayagabata muntattauna akan rabe raben candlestick pattern inda mukace sunrabu gida uku "Single Candlestick, Double Candlestick and Triple Candlestick Pattern" cikin ikon allah munsami dama munyi bayani akan single candlestick pattern yanzu kuma zamu shiga Double candlestick kaitsaye.
Double Candlestick Patterns salo ne na gudanar da technical analysis ta hanyar yin la'akari da bayyanar candles guda biyu a karshen tafiyar price. kowanne candle a karan kansa yana ɗauke da muhimmin saƙo na alama da traders ke amfani da ita domin fahimtar alkiblar da price ke fuskanta.
Yayin da candle ya gama bayyana wani candle ɗin ma ya bayyana suka zama guda biyu, traders na sake amfani da candles biyun wajen fahimtar alkiblar price wanda hakan a ke kira da "Double candlestick pattern"
BEST DOUBLE CANDLESTICK PATTERNS
A kwai nau'inkan double candlestick patterns da dama, amma za mu yi bayani ne akan wadanda aka fi amfani da su a kasuwar cryptocurrency.
Ga su kamar haka:
❖ Engulfing candlestick pattern
❖ Tweezer candlestick pattern
❖ Harami candlestick pattern
❖ Dark cloud cover candlestick pattern
❖ Piercing candlestick pattern
FOLLOW THIS PAGE FOR FREE SIGNALS AND CRYPTO TRADING KNOWLEDGE FROM BEGINNING TO ADVANCE LEVEL INSHA'ALLAH.