TECHNICAL ANALYSIS CANDLESTICK PETTERNS
DOJI CANDLESTICK PATTERN
Wanene Doji candlestick pattern?
Doji candlestick ne dayake bayyana bashida real body wato gangar jiki saidai upper shadow da lower shadow, amman open da close da doji dudayane hakan nafaruwane idan buyers da sellers suka zamto daya wasu basu rinjayi wasuba shiyasa lokuta dadama doji baya futowa da colour.
Bayyanar doji acikin kasuwa nayin nunine dacewar babu tsayayyen hasashe na inda kasuwa zata dosa, shiyasa traders dayawa basufiya buying ko selling lokakacin da doji yabayyanaba sukan jira suga wane candlestick ne nagaba saisuyanke hukunci ana ga inda kasuwa tanufa.
TYPES OF DOJI
Doji candlestick pattern yararrabu kamar haka
1- dragonfly dogi
2- Gravestone doji
3- long-lagge doji
4- four price doji
DRAGONFLY DOGI
Dragonfly Doji a siffar gani yana kama da bullish hammer, bambancinsu ita hammer jikinta na da ɗan girma, amma shi dragonfly ya fi kama da harafin 'T' domin jikinsa sirri ne. Galibi ya fi bayyana a Koren candle duk da a kan samu wani lokaci ya fito jan candle, a duk kalar da ya fito da ita dai yana nuni ne da tashin farashi.
- Idan dragonfly Doji ya fito yayin da farashi ke hawa, yana yi wa Ƴan kasuwa bishara ne da cewa farashi zai ci gaba da hawa na ɗan lokaci. Idan kuma ya bayyana a lokacin da farashi ke sauka to yana nuni ne da farashi zai tsaya da saukar sannan zai ci gaba da hawa.
GRAVESTONE DOJI
Kalmar gravestone ansamotana da ga allon maqabarta Daga jin fassarar kalmar 'Gravestone' za ka fahimci saƙon da ya ke ɗauke da shi ba mai daɗi ba ne. Ana kiransa da "gravestone Doji" ne domin yana nuni ne da saukar farashi. Yana fitowa ne a lokacin da farashi ke hawa (uptrend), da zazar ya bayyana to ƙarshen hawan farashin kenan daga nan kuma farashi zai fara sauka.
LONG-LEGGED & FOUR PRICE DOJI
Long-lagge doji da four price doji suna nufin indecision akasuwa komai zai iya fariwa hawan kasuwa kokuma saukarta.
FOLLOW THIS PAGE FOR CRYPTO TRADING KNOWLEDGE FROM BEGINNING TO ADVANCE LEVEL INSHA'ALLAH.