Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng

TECHNICAL ANALYSIS:TRIPLE CANDLESTICK PATTERN.

 


TRIPLE CANDLESTICK PATTERN 

Triple candlestick patterns salo ne na yin amfani da bayyanar candles guda uku a tafiyar price domin fahimtar saqon da su ke isarwa.

Masu gudanar da technical analysis su kan yi duba izuwa bayyanar candle daya kuma su fahimci alamar da ya ke nunawa (Single Candlesticks pattern), idan candle din ya wuce wani candle din kuma ya bayyana su kan iya fahimtar alamar inda Price ya karkata ta hanyar kallo izuwa candles din guda biyu ( Double candlestick pattern)

Haka zalika, su kan iya fahimtar price ta hanyar yin duba izuwa candle guda uku wadanda idan sun bayyana a jere to suna nuni ne da wata alama, 

wannan shi a ke kira da (Triple candlestick patterns).


BEST TRIPLE CANDLESTICK PATTERNS

A kwai nau'inkan triple candlestick da dama, sai dai za mu yi bayani ne kawai akan guda hudu da suka fi shahara kuma aka fi amfani da su a 

kasuwar cryptocurrency. Ga su kamar haka: 


✓ Morning star pattern 

✓ Evening star pattern

✓ Three white soldiers 

✓ Three black crows 


FOLLOW THIS PAGE FOR FREE SIGNALS AND CRYPTO TRADING KNOWLEDGE FROM BEGINNING TO ADVANCE LEVEL INSHA'ALLAH.

Download free APK files and Android apps from APK Store. Explore safe, verified, and updated Android applications across multiple categories...

Post a Comment