TRIPLE REJECTION ( TRADING STRATEGY) 💙📈
TRIPLE REJECTION Wani labarine akan TOKEN da yake bayyana cewa price ɗin TOKEN ya duka wani specific level (Support ko Resistance) Three times kuma ya kasa fasa wannan bangon ya wuce a wannan dukan da ya yi har sau uku, wanda hakan yake bayyana ƙarfin masu saya ko sayarwa a wannan level ɗin, Misali idan farashi ya taɓa SUPPORT har sau uku kuma ya kasa fasawa to hakan ya nuna wannan SUPPORT ɗin yana da ƙarfi kuma Reversal ko pullback zai iya faruwa, don haka idan farashin TOKEN ya duka Support ko Resistance har sau uku kuma ya kasa fasawa, to akwai ƙaƙƙarfan zaton TREND REVERSAL zai Afku.
Yadda za ka yi amfani da hakan ka shiga TRADE shine bayan ka lura an samu wannan TRIPLE REJECTION din akan wani TOKEN sai ka jira CONFIRMATION CANDLESTICK bayan an yi rejection na uku, sannan ka yi Amfani da Indicators kamar RSI, MACD, domin tabbatar da ana yanayin OVERBOUGHT ne ko OVERSOLD.
Idan ka gama duk abinda ya dace ka samu ENTRY Shikenan, ka saita STOP LOSS ka hau doki 🧐
Wannan TRADE ɗin shine misalin TRIPLE REJECTION STRATEGY 👇