Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng

UXUY: Gobe  Ranar 11th March za su yi Snapshots, ana buƙatar aƙalla kayi Onchain task guda biyar , kayi inviting, sannan ka samu balance na Ups a ƙalla 100k.


 

 ✍️ UPDATE NAMU NAYAU ✍️  {March 10 2025}

1, Anfara KYC na Cryptomayors daya daga cikin minings damukeyi na ICE Tap to earn technology


2, paws Deposit address ya bayyana ah bitget exchange tabbacin cewa bitget itama zatayi listing na paws in sha Allah 


3, An hango listing Manager na MEXC Global exchange suna neman PAWS founder ruwa a jalo zasuyi listing na PAWS a free ba maganar biyan listing fees 


4, UXUY Ranar 11th march wato gobe za su yi Snapshots, ana buƙatar aƙalla kayi Onchain task guda biyar , kayi inviting, sannan ka samu balance na Ups a ƙalla 100k.


5, Xenea quiz Amsar mu NAYAU 

{Solana}


6, Ari quiz answer 

( The merge )


7, shin da gaske ne anfara Bunburutun Ari?


8, Solana sunayiwa Paw's maraba da zuwa Gidansu. saboda haka kudage kuyi kokari sosai paws 


9, PAWS initial pre-market price on Bitget was 0.01$

Duk da cewa yanzu ya sauka, amma muna da zato mai ƙarfi ranar 18 akwai alkhairi.


10, Gate io suma shirye-shirye yakan kama


11, SIDRA suna maintenance 


12, An yi kutse a cikin Twitter X handle na $WOW. A takaice, an lalata shirin presale da aka tsara yau.


13, BARKA DA SHAN RUWA .

Download free APK files and Android apps from APK Store. Explore safe, verified, and updated Android applications across multiple categories...

Post a Comment