NIYEIDEP UPDATE
Congratulations 🎊
Payments soon according to the management Insha Allah.
Idan an turo Maka Sako daga Daya daga cikin Wadannan Bankunan.
1. FIDELITY BANK
2. UNION BANK
3. KEYSTONE BANK
Idan har ka na da Account da su shikenan sai dai ka jira Babu Abinda zakayi.
Amma idan ba kada Account ga Bankin da ya turo Maka Sako to yi kokari ka Bude Account.
Mafi yawan Mutane sun cike Wannan Tallafi Wasu suna da account da 1. Lotus Bank 🏦, Wasu Keystone Bank 🏦, Wasu Fidelity Bank 🏦, Wasu Kuma Union Bank da Sauransu.
Yanzu duk inda Kake da account in Dai an turo Maka Sako shikenan ba sai ka je Wani Banki ba.
Yanzu haka Duk Wanda ya cike Wannan Tallafi ana Tura Bayanai ga duk Bankin da suka ga Dama Kamar Fidelity Bank, Union Bank da Kuma Keystone Bank. Wadannan su ne Bankunan da suka fara Tura sakwanni ko ta email inbox 📥 ko Kuma ta SMS.
DUK Wanda Keystone Bank Suka Turawa Sako idan ba kada Account da su yi Kokari ka Bude Account, in Kuma Daman Union Bank ko Fidelity Bank sun turo Maka kwanan Baya to Yanzu ba sai ka Bude Account da Keystone Bank ba.
In Dai ka cike Wannan Program ko ba kada Account to za su iya Tura bayananka ga Daya daga cikin wadannan bankunan Fidelity Bank, Union Bank da Kuma Keystone Bank don sune Suka fara Yanzu haka.
Ubangiji ya sa duk Wanda ya cike ya Amfana Amin.