FALALAR YAWAITA ISTIGHFARI YANA JANYO SAMUN ARZIQI MAI ALBARKA. ISTIGHFARI MENENE ISTIGHFARI ? Yana nufin neman gafara da afuwar Allah da yafiyarsa ga abinda ya gabata na sabon Allah bayan tuba,da kuma neman …