Stay connected with us Apkstore for Get Latest Update Now. apkstore.com.ng
Kannywood

Arewacin Nijeriya ne kaɗai ƴan TikTok Su ke Talauci - A Cewar: SMAPDA

Yar Arewacin Nijeriya ne kaɗai ƴan TikTok su ke talauci-A Cewar Kungiyar  SMAPDA Kungiyar Wayar da Kai da Cigaban Masu Amfani da Kafafen Sadarwa, …

Kamfanin Mai Na Kasa, NNPCL Ya Gana Da Jaruman Finafinan Hausa Jiya Talata Domin Yin Amfani Da Su Wajen Wayar Da Kan Jama'a kasa..

Rahoton Ganawa Tsakanin Kamfanin Mai Na Kasa (NNPCL) da Jaruman Fina-finan Hausa A jiya Talata, Kamfanin Mai Na Kasa (NNPCL) ya gudanar da taro da ja…

Jarumar fina-finai Ta Kannywood, Maryam Yahaya, ta samu nasarar Mallakar sabuwar Mota ta GLK.

Rahoton : Nasarar Maryam Yahaya a Mallakar Mota GLK A ranar 1 ga watan Fabrairu, 2025, jarumar fina-finai ta Kannywood, Maryam Yahaya, ta samu nas…

KOKASAN HALIN DA ADAM A KE CIKI BAYAN BARIN SA DAGA KANNYWOOD? 

A kwanakin baya ne dai fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wato Adam A Zango ya fito karara ya bayyana ficewarsa daga masana'antar shirya fi…

Barka da Sallah

Barka da  Sallah