Showing posts with the label LabaraiShow all
Sanatan Kano Ta Kudu Kawu Sumaila Ofr ya sanya Sunan Tsohon gomnan jihar kano Sanata Ibrahim Shekarau A wani gini dake cikin Jami’arsa ta Al-istiqama University, Sumaila
An Samu Hargitsi a Majalisar Dattawa: Sanata Natasha Akpoti da Sanata Akpabio.
Kasar Netherlands za ta mayar wa Najeriya kayan tarihi da Turawa suka sace Lukacin Mulkin Mallaka.
GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA KARRAMA GWARAZAN DALIBAI A GASAR KIMIYYA DA FASAHA.
CEX IO :Za su yi Token Distribution Nasu A Watan March Mai Zuwa, Wato Watan Gaba da za mu shiga.
Sanata Barau Ya Yi Babban Kamu: Jarumin Finafinan Hausa, Mustapha Nabraska Ya Fice Daga Jam'iyyar NNPP
SIMDA: KUNGIYAR YAN KASUWAR SINGA SUN YABA WA GWAMNATIN TARAYYA KAN FADUWAR FARASHIN ABINCI .
DA ƊUMI ƊUMI: Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani Ya Kaddamar Da Rabon Kayan Noma A Faɗin Jihar.
PI Network: A kasuwar BitMart Exchange, farashin Pi ya kai $13.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, shugaban Najeriya, ya halarci Zama na 38 na Taron Babbar Majalisar Ƙungiyar Haɗa Kan Afrika (AU).
Hatsarin ya yi Sanadin Mutuwar Mutane Akalla 23 tare da Jikkata Wasu 48, kuma An garzaya Da Su Asabiti.
Yanzu Bankin Keystone Sunfara Tura Sakon Bude Ma mutane Account Ga Wadanda Zasuci Gajiyar Shirin NIYEEDEP .
Ƙungiyar MURIC mai fafutukar kare haƙƙin musulmi ta gargaɗi gwamnatin tarayya ta guji duk wani abu na muzgunawa Malam Nasir El-Rufai .
Dr Rabiu Kwankwaso Tare Da gwamana Abba Kabir Yusuf Sarkin Kano Muhammad Sunusi Na biyu Wajen Taran Jana'izar Alhji Ahamdu Haruna Zango 
Kamfanin TikTok Zai Rufe Shafukan Wasu Fitattun 'Yan TikTok Na Arewacin Nijeriya.
Kamfanin Mai Na Kasa, NNPCL Ya Gana Da Jaruman Finafinan Hausa Jiya Talata Domin Yin Amfani Da Su Wajen Wayar Da Kan Jama'a kasa..
Babban Bankin Najeriya (CBN) Zai Kaddamar da Sabbin Dokoki Kan Ma'amalolin ATM Daga 1 Ga Maris, 2025.
Npower: Bayani Akan Biyan Bashin Alawus na Npower 2024-2025.
NIYEEDEP: Suna Cigaba da Turawa Wadanda Zasuci Gajiyar Wannan Shirin Sako Musamman Wadanda Sunka Bude Account Na Fidelity Bank

Android Apps