Ana Sa Ran, INEC Za ta yanke hukunci kan yi wa Sanata Natasha Akpoti kiranye, Cikin kwanaki 90. An fara tantance sa hannun 'yan mazabar Kogi ta Tsakiya a kan takardar neman kiranyen Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, bisa ga dokar da ke ba INE…
Bikin Karamar Sallah: Hotunan Sallar Idi Daga Masallacin Ƙofar Mata Na Kano Bikin Karamar Sallah: Hotunan Sallar Idi Daga Masallacin Ƙofar Mata Na Kano Mai martaba sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sunusi na biyu ya ja jag…
Live : Kai tsaye daga filin idi kofar mata inda mai martaba sarkin Kano Muhammad sunusi yake gudanar da hawan sallah.. Kai tsaye daga filin idi kofar mata inda mai martaba sarkin Kano Muhammad sunusi yake gudanar da hawan sallah. Masallacin Kofar Mata na da tarihi a…
YANZU-YANZU: Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Karamar Sallah A Nijeriya. An Tabbatar Da Ganin Watan Shawwal A Nijeriya Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III , ya sanar da cewa an ga jinjirin watan Shaww…
Hukumar EFCC ta Cafke Murja Ibrahim Kunya a Kano bisa Zargin Yin Liƙi da Kuɗin Najeriya EFCC ta Cafke Murja Ibrahim Kunya a Kano bisa Zargin Yin Liƙi da Kuɗin Najeriya Rahoton Abas Sani Abacha A cikin sabuwar hari, da hukumar yaki …
Anthony Joshua ya ziyarci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da ba shi babbar kyauta ta hannun naushi, a gidan shugaban da ke Ikoyi jihar Lagos. Fitaccen dan damben duniya Anthony Joshua ya ziyarci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da ba shi babbar kyauta ta hannun naushi, a gidan shu…
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Na Intanet na Jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ya bayyana cewa ƙasar na da niyyar saka linzami ga masu amfani da kafofin sada zumunta. Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Na Intanet na Jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ya bayyana cewa ƙasar na da niyyar saka linzami ga masu …
Pi Duk Wanda Ya yi Submitting KYC Application Na shi kuma ya yi Mainnet Checklist gaba daya..... 1, Akwai Issues A Pi Network! A yanzu kada kayi SIGN OUT na account dinka muddin kasan bakayi Verify din Facebook dinka ba domin sake dawo dashi ze …
A Rana Mai kamar Ta yau, 2 ga watan Maris, na shekarar 1977, Jami'ar Bayero ta Kano ta zama cikakkiyar jami'a. A rana mai kamar ta yau, 2 ga watan Maris, na shekarar 1977, Jami'ar Bayero ta Kano ta zama cikakkiyar jami'a, bayan da aka ɗaga likafarta d…
Takaitattun Labaran Najeriya Da ke wayye Na Yau 1/3/2025. Takaitattun Labaran Najeriya Da ke wayye Na Yau 1/3/2025 1. Tattalin Arziƙi: Naira vs USD : Naira na cigaba da faduwa a kasuwannin Mu saya Na huku…
SANARWA!!! Mai alfarma Sarkin Musulmi Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III Mni CFR yayi Kira Da Afara Duba Saban Watan Ramadan 2025. SANARWA!!! Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III Mni CFR, yana kira ga al'ummar Musulmi da su fita domi…
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Daura ya koma jihar Kaduna da zama. Da Dumi-Dumi: Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Daura ya koma jihar Kaduna da zama. Wanne fata za kuyi masa? Mai Rahoton Abas Sani Tso…
Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta umarci a fara duban watan Ramadana a yammacin ranar Juma’a, 28 ga watan Fabrairun 2025. Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta umarci a fara duban watan Ramadana a yammacin ranar Juma’a, 28 ga watan Fabrairun 2025. Wannan ya zama alama ga Musulm…
Gwamnatin Bola Tinubu na shirin rage farashin kayan gini A Najeriya. Gwamnatin Bola Tinubu na shirin rage farashin kayan gini A Najeriya . Gwamnatin Tarayya ta shugabancin Bola Tinubu ta kawo sabon tsari do…
Sanatan Kano Ta Kudu Kawu Sumaila Ofr ya sanya Sunan Tsohon gomnan jihar kano Sanata Ibrahim Shekarau A wani gini dake cikin Jami’arsa ta Al-istiqama University, Sumaila Sanata Barau Jibrin ya kaddamar da ginin Makarantar Al-istiqama University Sumaila, ai Garin Sumaila. dake jihar Kano. Sanatan Kano ta Kudu, Kawu S…
An Samu Hargitsi a Majalisar Dattawa: Sanata Natasha Akpoti da Sanata Akpabio. Sanata Natasha Akpoti da Sanata Akpabio A ranar Alhamis, majalisar dattawa ta fuskanci hargitsi lokacin da shugaban majalisar, Sanata Godswill …
Kasar Netherlands za ta mayar wa Najeriya kayan tarihi da Turawa suka sace Lukacin Mulkin Mallaka. A 'yan kwanakin nan, an samu labarin cewa ƙasar Netherlands za ta mayar wa Najeriya wasu kayan tarihi da Turawa suka sace daga Najeriya a lokaci…
GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA KARRAMA GWARAZAN DALIBAI A GASAR KIMIYYA DA FASAHA. A yau, Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya karrama dalibai guda uku da suka zama gwaraza a gasar kimiyya da fasaha da aka gudan…
CEX IO :Za su yi Token Distribution Nasu A Watan March Mai Zuwa, Wato Watan Gaba da za mu shiga. LABARAN CRYPTOCURRENCY 1️⃣ Za a gudanar da tattaunawa kan Time Farm a gobe Laraba, in sha Allah. Za a tattauna mahimman batutuwa, ciki har da TGE.…
Sanata Barau Ya Yi Babban Kamu: Jarumin Finafinan Hausa, Mustapha Nabraska Ya Fice Daga Jam'iyyar NNPP Cikakken Labari Akan Makalar: Sanata Barau Ya Yi Babban Kamu: Jarumin Finafinan Hausa, Mustapha Nabraska Ya Fice Daga Jam'iyyar NNPP A yau Liti…