ANCE KANO KO DA ME KAZO AN FIKA: Wannan Karon Bauchin Yakubumbo, ta yi Zarra akan sauran Masarautun ƙasar Hausa, domin Mata ma sun samu Wakilci a Hawan Sallah.
ANCE KANO KO DA ME KAZO AN FIKA: Wannan Karon Bauchin Yakunbo, ta yi Zarra akan sauran Masarautun ƙasar Hausa, domin Mata ma sun samu Wakilci a Hawa…